Wednesday, April 20, 2011

Jama'a a fito mu yi kokarin yi wa pdp korar kare daga arewa.
Tun da an ware, an ce: pdp ta kirista ne su kuma sun nuna ba sa yi damu, mu na tare da su amma sun ce ba sa tare da mu, ba sa jam'iyar mu, ba sa dan takararmu, su ba yanki ko adalci sukewa ba, jonathan duk da kokarin sa na karya Arewa da pacaka da arzikin kasa sun ce shine na su.
To mu fito mu nemi hakkin mu.

No comments:

Post a Comment